Ilimin zamantakewa

Ilimin zamantakewa
school subject (en) Fassara, academic major (en) Fassara da academic discipline (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na course (en) Fassara da Kimiyyar zamantakewa
Ilimin zamantakewa
school subject (en) Fassara, academic major (en) Fassara da academic discipline (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na course (en) Fassara da Kimiyyar zamantakewa

Ilimin zamantakewa shine nazarin haƙƙoƙin da kuma wajibcin ƴan ƙasa a cikin al'umma. Kalmar ta samo asali ne daga kalmar Latin civicus, ma'ana "dangantaka da ɗan ƙasa". Kalmar tana da alaƙa da ɗabi'a da ke shafar sauran ƴan ƙasa, musamman ta fuskar ci gaban birane.

Ilimin jama'a shine nazarin ka'idoji, siyasa da kuma abubuwan da suka dace na zama ɗan ƙasa, da kuma haƙƙoƙinsa da ayyukansa. Ya hada da nazarin dokokin farar hula da ka'idojin farar hula, da kuma nazarin gwamnati tare da kula da rawar da 'yan kasa ke takawa-sabanin abubuwan waje-wajen aiki da sa ido na gwamnati.

makarantar ilimin zamantakewa kenan

Kalmar kuma na iya komawa zuwa corona civica, ado na itacen oak da aka sawa a kai kamar rawani, al'ada a zamanin d Roma inda wani wanda ya ceci wani ɗan Roma daga mutuwa a yaƙi ya sami lada da corona civica da 'yancin sakawa shi.


Developed by StudentB